Alhamisi, 05 Desemba 2024
Taskar Amsoshi(Likawa:amawas)
-
WADAN NE BAITOCI NE ABBAS YAKE RERAWA A LOKACIN DA YA ZO DIBAN RUWA?
10889
2012/07/26
Sirar Manya
Mayaka yayin mubaraza a zamanin da su kan yi amfani da wani zaurance ( don shaida juna ko ba da sako a tsakaninsu ) don haka su kan rera baitotocin waka don samar da karfin gwiwa ga mutanensu da rauna
-
wace hanya ce ta magance munanan saqen zuciya da tunaninnika munana da kyautata alaka ko dangantaka da ALLAH?
16096
2012/07/25
Halayen Aiki
Hakika ita alaka ko daggantaka ta kasu kasu biyu, alakar ALLAH da mu da kuma alakar mu da ALLAH, to alakar mu da ALLAH na iya samun rauni, amma raunin yana faruwa ne daga bangare mu zai wuya alakar ta
-
Shin abin da ake fada game da kafy cewa ya kunshin kadan daga hadisai ingantattu da ababan yarda gaskene kuwa?
7672
2012/07/25
Maruwaitan Hadisi
Ma aunai da magwajai da kulainy ya kawo basuyi daidai da hadisin ba sai dai ta kebantane da hadisan da ya samo har ma da aka tauye kawai, bawai yana nufin wannan awon ya hau kan kowane hadisi ba domin
-
Wa ‘ya’yan Adamu (amincin Allah ya tabbata a gare shi) suka aura?
11039
2012/07/25
Ilimin Kur'ani
A kan sami ra ayoyi guda biyu a kan maganar auren ya yan Adam ( amincin Allah ya tabbata a gare shi ) . A wannan zamanin ba a sanya dokar haramcin dan uwa ya auri yar uwarsa ba, kuma ba wata hany
-
shin mutanen da suke rayuwa a cikin koguna danganensu na komawa zuwa annabi Adam kuwa?
11751
2012/07/25
Tafsiri
Hakika zabar koguna da duwatsu domin rayuwa ga tsatson Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi lamari ne da alkur ani ya tabbatar da shi, amma dangane da abin da ya shafi mutanen da suka gabaci Adam
-
Yaya asalin mutum yake?
21589
2012/07/25
Tafsiri
Littattafan riwaya da na tarihi sun tabbatar cewa dan adam wanda ke kan doron kasa bai kasance an same shi daga Habilu da Kabilu ba, shi dai an same shi daga dan Annabi Adam ( amincin Allah ya tabbata
-
Shin da wacce mahanga Kur’ani ke kallon mutum? a matsayin wanda yake yin zalunci da jahilci, ko kuma halifan Allah a bayan kasa?
11119
2012/07/25
Tafsiri
1- Kur ani ya yi nuni a wasu ayoyi cewa mutum na da matsayi madaukaki sai dai amma a wani bangaren da mafiya yawan ayoyi yana zarginsa da tare da yi masa gargadi 2-matsayin dan Adam dan Adam na da w
-
menene hakikanin ma’anar salla?
35729
2012/07/25
Halayen Aiki
Salla daukakace ga duk mai san daukaka, ita ce hanya kai tsaye ba tare da shamaki ba, domin ita ce ganawa da ubangiji. Kamar yadda ya zo a Kur ani mai girma cewa hakika ni ne ALLAH wanda ba wani ALL
-
Me zancen Allah Madaukaki yake nufi da cewa: “Yayin da za a tayar da dabbobi”? To shin za a taro dabbobi ne domin a yi musu tambaya?
12340
2012/07/25
Tsohon Kalam
Ma anar tayarwa a luga da kuma a ma ana ta shari a: A ma ana ta luga taro yana nufin a tattara abu waje daya, amma a yaren shari a, yana nufin Allah zai tattara halittu domin ya yi musu tambaya su ba
-
Saboda me aka halicci Iblis (shaidan) da wuta?
15768
2012/07/25
Tsohon Kalam
Tabbas Allah mai tsarki da daukaka mai hikima ne ta kowace fuska, sannan dukkanin ayyukansa ya yi su ne bisa asasi na hikima ta karshe, to doron wannan asasi dukkanin samammu Allah ya halicce su ne a
-
mene ne hadafin halittar dan Adam
16954
2012/07/25
Tsohon Kalam
Allah madaukaki shi kansa samuwa ce da ba ta da iya ka ta ko wane bangare kuma y atattara dukkanin wani nau I na kamala kuma samar da halittu tana nufin koraro da baiwa da ni ima kuma hakika allah mad
-
A yayin da aka ce: hakika Kur’ani daga wajen Allah tata’la ya zo, me ake nufin da wannan? Shin wannan yana nufin abin da ya zo daga wajen Allah ta’a la shi ne abin da Kur’ani yake kunshe da shi ne kadai ko kuma lafazozin sa da kalmominsa (furucunsa) ma daga wajen Allah ta’ala suka zo?
7784
2012/07/25
Ilimin Kur'ani
Hakika maganar cewa Kur ani daga wajen Allah ta ala yake zai yiwu a yi bayani a kan ta ta bangarori daban daban kuma maganar na da ma anonin masu yawa masu zurfafan ma ana, kuma ko wacce daga cikin wa
-
An lura da cewa Kur’ani mai girma shi ne mu’ujizar cika makin Manazannin Allah, to meye fuskokin gajiyarwar (kalu balen) da ke akwai a cikinsa?
15784
2012/07/25
Ilimin Kur'ani
An ambaci fuskokin gajiyarwar ( kalu balen ) da Kur ani mai girma ya yi wadda zai yiwu na ambaci uku daga ciki: Ya gajiyar ta bangaren yare da bayani Ya gajiyar da fuskacin abin da ya kun
-
SHIN WAJIBI NE A JI TSORON ALLAH KO KUMA A SO SHI?
16273
2012/07/25
Halayen Aiki
Gwamuwar jin tsoron Allah da kaunarsa, a wasu lokutan kuma kaunarsa kawai, dangane da Allah ba wani al amari ba ne da yake bako, domin shi ya cika dukkanin bangarorin rayuwarmu, amma saboda tsananin b
-
mene ne mahanga Kur’ani a kan halayen musulmi na zaman lafiya zakanin su da sauran mabiya addine?
16023
2012/07/25
Tafsiri
{ Zaman lafiya tsakanin mazahabobi } na daya daga cikin fikra ta asali a musulunci ayoyi da yawa sun zo cikin Kur ani mai girma ta fuskoki daban daban, a bayyane suna yin nuni da hakan { zaman lafiya
-
yaya masu tafsiri suka fasara Kalmar ku bugi matanku a cikin ayar nushuz?
12910
2012/07/25
Tafsiri
A cikin koyarwar musulunci, mata suna da matsayi na musamman, ruwawoyi na manzon Allah da a imam [ a. s ] sun yi bayanin a kan hakan. Ya zo a cikin ruwayoyin mu cewa mata salihai tushe ne na alkhairi
-
Wane ne za a yi la’akari da cewa har yanzu yana gwagwarmaya da shedan, kuma ta yaya?
10421
2012/07/25
Halayen Aiki
Lalle shi shedan daidai gwargwardon yanda ya zo a cikin Kur ani yana da zarafin da zai iya salladuwa a kan dukkanin yan Adam face bayin Allah nan da aka tsarkake. Su wadanda aka tsarkake, su ne wadann
-
Mene ne hukuncin wasa da tsintsaye a musulunci?
8859
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Shi wasan a kan kansa ba haramun ba ne, sai dai idan yakan cutar da mutanen da ke kusa ko na nesa kamar makoci yakan samu hukunci daban kamar yadda malamai masana tunanin dan Adam suka fada cewa ya ka
-
mene ne bambanci tsakanin Dabi’u da Ilimin Dabi’a?
17751
2012/07/25
Halayen Nazari
dabi u a luga jam I ne na kulk dabi a/hali/al ada. Gamammiyar ma ana saboda kasancewarta al ada ko hali mai kyau ko mummuna. Amma Akhlak dabi u a cikin istilahi ma anarsa malaman akhlak sun ambaci m
-
Mene ne ra’ayinku dangane da wilayar imamai ma’asumai (a.s) a kan mumini?
7024
2012/07/25
Tsohon Kalam
DAGA AYATULLAHI MUKARIMUSH SHiRAZY ( MZ ) E imamai ma asumai ( a.s ) suna da wilayar da Allah ( s.w.t ) ya sanya musu da wacce shari a ta sanya musu duk gaba daya a kan muminai ; sai dai cewa ita
-
Wasu kungiyoyi ne Addinin musulunci yake umartan a yake su kuma wasu kungiyoyi ne, yake umartan ayake su har sai sun musulunta, ko su ba da jiziya.
13856
2012/07/25
Tsohon Kalam
Adinin musulunci shi ne cikamakin addinan sama na Allah, bai kebanta ga wasu mutane kawai banda wasu ba, ko ga wani lokaci banda wani ba, sai dai shi musulunci ya zo ne ga dukkan mutane gaba daya, Kum
-
Shin zan iya samun dama game da yin wani aikin na biyu bayan wanda nake yi
6613
2012/07/25
Hakoki da Hukuncin Shari'a
Shari a ba ta hana mutum yai koyi ko ya kware kan wata sana ar ba bayan wacce yake yi ko ya iya ko yin aiki sama da yadda ya saba abin kawai da shari a ta hana kuma take kara tsoratarwa a kansa shi ne
-
Wadanne ayyuka ne masu janyo tafiyar da kyawawan ayyuka a dukkanin ayoyi da ruwayoyin nan?
12190
2012/07/25
Halayen Aiki
Ayoyin kur ani da hadisai masu daraja sun yi bayanin zunuban nan masu janyo tafiyar da kyawawan ayyuka da cewa su ne zunubai masu wargaza aiki kuma su bata shi ( aiki ) . kuma hakika kur ani da ruwayo
-
Idan addinin kiristanci na yanzu bata ne, kuma Allah yana daukan su ne a kafirai, To, shin me yasa yake warkar da su, kuma yake kula da su?
11803
2012/07/25
Tsohon Kalam
A game da zamowar Allah yana warkar da marasa lafiya na kiristoci kuma yana lura da su, wanna yana samuwa ne a dalilin kwararowar ni imarsa ta gaba daya, da tausayinsa, wanda ya shafi dukkan mutane, d
-
wadanne hanyoyi da sharuda ne zasu ba mu cikakkiyar damar amfana da dabi’a ta hanya mafi dacewa?
8792
2012/07/25
Halayen Aiki
Bisa la akari da sadanin ra ayi da bambancin makarantu masu tsara wa mutum hanya mai fuska daya -wato karkata ga bangaren jin dadin duniya zalla da watsi da makomar mutum, Ko kuma watsi da ni imomin A
-
Me ye matsayi da girman da ke qarqashin xabi’u a fagagen wassanin motsa jiki?
9187
2012/07/25
Halayen Aiki
Musulunci bai bar kowanne vangare daga cikin vangarorin rayuwa kara zube ba saboda kasancewarsa gamammen addini ga dukkan duniya, matuqar wannan vangaren zai taimaka ma xan Adam a yunkurinsa na samun
-
Shin halittar Annabi Isa (a. s) ba tare da Uba ba, ba za a kidaya shi a matsayin abu ne mai babbar kima ba, kuma fifiko ne? to idan haka al'amarin yake, me yasa wannan fifikon bai samu ba ga mafi daukakar halittu ba, wato Manzon mafi girma, Annabi Muhammad sallal lahu alaihi wa alihi wa sallam. ?
48741
2012/07/25
Tsohon Kalam
Duk da yake Annabin Musulunci wanda shi ya fi girma, shi ne mafificin Annabawa, kuma mafi daukakar daraja, to amma wannan Hususiyar tasa ( wato girman da ya kebantu da ita ) bai zamo wajibi ya zamo do
-
me ya sa Allah madaukaki ya bayyana mata da cewa su wasu halittune da suke girma cikin kawa?
8012
2012/07/25
Tafsiri
Ayar da ta zo cikin tambaya, tana bayani ne a kan tunani da akida na kafiran jahiliya da suke cewa yaya mata ya yan Allah ne. Allah madaukaki a cikin wadannan ayoyin ya yi amfani da dalillai wadan da
-
Macece alakar dake tsakanin imamanci da tauhidi? a cikin hadisin silsila ta zinare?
14289
2012/07/25
Tsohon Kalam
Daga cikin abin da za a iya fahimta daga wanan ruwayar shi ne cewa, isa ga matsayin tauhidi, yana isar da mutum zuwa ga mukami na kariya da masuniyya, kuma isa ga wanan mukamin bazai yiwuba, idan ba a
-
Mene abin da Imam Ali (a.s) yake nufi a cikin fadarsa: Wajibi, Abin da yafi wajaba, Abin mamaki da abin da yafi ban mamaki, abu mai wuya, abin da yafi wuya, abin da yake kusa, abin da yafi kusa.
7067
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Allama Majlisi ( RA ) ya ruwaito a cikin littafinsa Biharul-Anwar cewa: Wani mutum ya zo wurin Imam ( a.s ) sai ya ce da shi Ya sarkin muminai, ka bani labarin mene ne, Wajibi, da, Abin da yafi wajaba
-
duk da cewa mace zata iya shiga cikin majalissar kwararru ta zaben shugaba, shin zakuma ta iya zama shugaba?
7326
2012/07/25
Tsare-tsare
Majalissar kwararru ta zaben shugaba ta hada fakihai { wato masana a cikin fikhu } a cikin dokokin tsarin mulkin na jamhuriyyar musulunci ta iran a bisa doka ta 107, ya tanadi zabe wanda a keyi duk ba
-
miya sa Allah madaukaki bayan siffar sa ta rahama {arhamar rahimin} kuma a lokaci daya yai ummarni da hukunci wanda zai iya kaiwa ga kisa {kamar kisasi, yanke hannu da kafa,}?
10758
2012/07/25
Tafsiri
Idan muka lura da ayoyi da ruwayoyi da suka zo za mu fahimci cewa Allah madaukaki bayan siffofi na mai rahama mai jinkai { rahmanin rahim } alokaci daya kuma ya na da siffofi na tsanani da fushi; ma a
-
a cikin aya ta 54 sura ta ali imran idan Allah ya daukaka mabiya annabi Isa a kan kafirai har zuwa tashin kiyama. Don haka sai mu tsabi addini annabi Isa domin mu daukaka a kan kafirai?
16661
2012/07/25
Tafsiri
Akan ayar da aka yi tambaya a kan ta, akwai bayanai da mahanga da ra ayoyi da dama da aikiyi bayani a kai sai mu za mu yi nuni ne da wasu kawai. 1. abun nufi da mabiya Isa, su ne mutanen manzon Alla
-
Wasu irin hadisai ne suka zo a kan Hukuncin dan zina?
13924
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Ruwayoyi na musulunci daga annabi ( saw ) sun yi magana da bayyana hukunce hukuncen dan zina, za mu kawo irin babobinsu Gadon dan zina;- Babin cewa dan zina, shi wanda ya yi zinar ba zai gaje
-
Ta yaya Mutum zai iya samun ikon fassara Mafarki?
44168
2012/07/25
Dirayar Hadisi
Mafarki wani al amari ne dake faruwa ga dukkan mutane ( a cikin barcinsu ) a tsawon rayuwarsu. Sai dai har yanzu malamai ba su iya samun cikakkiyar saninsa ba da yadda yake faruwa. Al kar ani mai gi