Taskar Amsoshi
-
Shin hadisin da ke cewa “duk wanda ya mutu ba shi da bai’ar imamin zamaninsa (Imaminsa) ya yi mutuwar jahiliyya” daga manzo (s.a.w) yake kuwa?
8861 2012/07/26 Tsohon KalamBai a na da bangarori biyu, mai bai a ( sauran mutane ) da wanda ake yi wa bai ar ( wato su ne manzo ( s.a.w ) da imamai ( a.s ) ) . Tare da cewar manzo ( s.a.w ) shi ne hujja kuma shugaba, don haka s
-
me ake nufi da duniyar zarra
9708 2012/07/26 Tsohon KalamDuniyar zarra ko kuma duniyar alkawari, na nufin wani lokaci ko wata marhala ko mahalli ko kuma wata duniya ce wacce Allah ta ala ya fitar da rayukan dukkanin mutane daga cikin tsatson Annabi Adam ( a
-
Mene ne dangantakar da take tsakanin jibintar malami da kuma komawa zuwa gare shi?
12847 2012/07/26 Tsare-tsareMa anar marja iyya a mahanga ta shi anci Abu ne biyu da a ka cakuda su suka ba da ma an bai daya wato sha anonin ( Bada fatawa ) da ( jibintar malamin ko shugabancinsa ) , Hakika malaman addini masu g
-
Shin ruwayar tashi daga Iran a karshen zamani abin la’akari ce (akwai kuwa)
8393 2012/07/26 Dirayar HadisiDuk litattafan Shi a da sunna sun hadu kan cewa bayyanar imam mahdy ( AF ) wata saura zata share fagen zuwansa ( bayyanarsa ) zai zama ma abocin bakaken tutoci a wannan saura su ne masu shimfide alama
-
Me ye gwargwadon ikon da aka ba wa wilayatul fakih (Jagorancin malami)?
7813 2012/07/26 Hakoki da Hukuncin Shari'aDalilan shugabancin malami ( wilayatul fakih ) suna bayyana cewar, fakihi shi ne wanda yake jagorantar al umma ta musulmi, kuma yake maye gurbin imamai ma asumai ( amincin Allah ya tabbata a gare shi
-
Me ye ma’anar ayyanawa da ma’anar zabi, wanne ne ya dace da wilayatul fakihi (Jagorancin Malami)?
14523 2012/07/26 Tsare-tsareWasu suna kokarin cewa akwai fahimtoci da yawa wajen malaman musulunci game da hukumar musulunci, har ma suna kokarin gina tunanin da ke tabbatar da mahangar tabbatar da shugabancin fakihi ( malami )
-
menene dalili a kan tabbatar shugabancin malami.
17755 2012/07/26 Hakoki da Hukuncin Shari'aAkwai hanyoyi mabanbanta domin tabbatar da shugabancin malami sai dai a nan za mu isu da ambaton dalilai guda biyu na hankali da na ruwaya domin tabbatar da ita. Dalili na hankali: Hankali ya
-
An samu hadisi daga imam Ali(a.s) cikin littafin anwarul mush’a’een, da ya yi magana game da masallacin jamkaran da dutsen khidr, shin wannan ruwaya ingantacciya ce da za a iya gasgata ta kuma za’aiya sata cikin mu’ujizozin Imam Ali (a.s)?
13401 2012/07/26 Dirayar HadisiBama musun yiyuwar wannan ruwaya kai tsaye sai dai wannan ruwaya ba a cika samunta ba sai a litattafan da suka yi nisan zango da zamanin amirul muminin ( a.s ) nisanda mafi karanci shi ne shekara dubu
-
Me ake nufi da “ka da ku kirga ranakun sati sai su kirga ku”?
9262 2012/07/26 Dirayar HadisiWannan magana ta zo cikin hadisin Manzo ( s.a.w ) , abin nufi da ranaku a nan su ne ranakun sati, amma a mafiya yawan lokuta wannan ruwayar na nufin muhimmancin zamani da wajabcin rashin shakku zuwa r
-
Saboda Me Dukkanin Malamai Ba Su Kebanci Lamarin Shugabancin Malami Da Wani Fasali Ma Musamman Ba, Kuma Ba Su Yi Bayanin Dokokin Ko Kace Sharadan Wannan Shugabancini Ba?
8583 2012/07/26 Hakoki da Hukuncin Shari'aWasu daga cikin malamin ba su yi babi ko fasali na musamman ba ga wannan lamarin saboda suna ganinsa abu mai saukin ganewa, wanda kuwa ya sallama a kan sa, kuma babau bukatar yin bahasi domin tabbatar
-
Menene gaskiyar maganar da ke cewa “Duk wani maniyyin da aka kyan kyashe cikin daren babbar salla dan zai zamto mai yatsu shida ko hudu”?
24078 2012/07/26 Dirayar HadisiManzo ( s.a.w ) ya fada cikin mustahabbai da makaruhan jima i cikin hadisi mai tsayi, ga Imam Ali ( a.s ) cewa: ya Ali ka da ka tara da iyalinka cikin daren babbar salla domin idan Allah yai nufinku d
-
MENENE RA’AYIN MUSULUNCI GAME DA HALARTAR MATA MASALLACI.
12337 2012/07/26 Sirar Ma'asumaiAbin da ake nufi da ruwaya ta farko shi ne duk da kasantuwar masallatai su ne fiyayyun wurare na tsai da salla kuma salla a cikinsu yana da lada mai yawa. Sai dai fiyayyen masallaci ga mata shi ne dak
-
SHIN CUTAR DA NANA FADIMA ZAHARA’A (a.s) SHI YA SA TA YI WASICIN RAKATA DA JANA’IZARTA DA DADDARE, BATARE DA AN SANAR DA JAMA’A BA ?
10072 2012/07/26 Sirar Ma'asumaiBabgare biyu; Shi a da Sunna duka sun ruwaito cewa hakika Zahra a ( a.s ) ta fuskanci cutarwa bayan wafatin Babanta ( s.a.w ) , da hakan ya fusatar da ita. Haka nan ya zo a ruwayoyi cewa ta yi wasiya
-
SHIN YA HALASTA A RADA WA JARIRI SUNA MUHAMMADU YA’ASIN (YASIN) ?
9532 2012/07/26 Sirar Ma'asumaiDangane da rada sunan ( Ya asin ) akwai zantuka da aka ruwaito da ke nuna rashin yardar Imamai ( a.s ) , game da amfani da sunan ga mutane. Kan hakan za mu iya kawo ruwayar da Imam Sadik ( a.s ) , ya
-
DOMME AKE WA KA’ABA RIGA DA YADI MAI BAKIN LAUNI KAWAI?
11253 2012/07/26 Sirar ManyaAna kiran wannan bakin kyalle da ake rufe Ka aba da shi a wannan zamani da suna suturar Ka aba ko rigar Ka aba. A wannan zamani ne ake wa Ka aba rika da bakin yadi, da aka yi masa zayyanar ayoyin Kur
-
MENENE ISNADIN TSINUWA DARI DA GAISUW DARI A ZIYARAR ASHURA?
11444 2012/07/26 Sirar Ma'asumaiDangane da yadda ake karanta ziyarar Ashura ga wanda baya da lokacin karanta gaisuwa ko tsinuwa daya-bayan-daya, to zai iya karanta ziyarar ta wata fuska kuma ya samu ladan. An ruwaito daga Imam Hadi
-
WADAN NE BAITOCI NE ABBAS YAKE RERAWA A LOKACIN DA YA ZO DIBAN RUWA?
10913 2012/07/26 Sirar ManyaMayaka yayin mubaraza a zamanin da su kan yi amfani da wani zaurance ( don shaida juna ko ba da sako a tsakaninsu ) don haka su kan rera baitotocin waka don samar da karfin gwiwa ga mutanensu da rauna
-
wace hanya ce ta magance munanan saqen zuciya da tunaninnika munana da kyautata alaka ko dangantaka da ALLAH?
16157 2012/07/25 Halayen AikiHakika ita alaka ko daggantaka ta kasu kasu biyu, alakar ALLAH da mu da kuma alakar mu da ALLAH, to alakar mu da ALLAH na iya samun rauni, amma raunin yana faruwa ne daga bangare mu zai wuya alakar ta
-
Shin abin da ake fada game da kafy cewa ya kunshin kadan daga hadisai ingantattu da ababan yarda gaskene kuwa?
7704 2012/07/25 Maruwaitan HadisiMa aunai da magwajai da kulainy ya kawo basuyi daidai da hadisin ba sai dai ta kebantane da hadisan da ya samo har ma da aka tauye kawai, bawai yana nufin wannan awon ya hau kan kowane hadisi ba domin
-
Wa ‘ya’yan Adamu (amincin Allah ya tabbata a gare shi) suka aura?
11105 2012/07/25 Ilimin Kur'aniA kan sami ra ayoyi guda biyu a kan maganar auren ya yan Adam ( amincin Allah ya tabbata a gare shi ) . A wannan zamanin ba a sanya dokar haramcin dan uwa ya auri yar uwarsa ba, kuma ba wata hany
-
shin mutanen da suke rayuwa a cikin koguna danganensu na komawa zuwa annabi Adam kuwa?
11791 2012/07/25 TafsiriHakika zabar koguna da duwatsu domin rayuwa ga tsatson Adam amincin Allah ya tabbata a gare shi lamari ne da alkur ani ya tabbatar da shi, amma dangane da abin da ya shafi mutanen da suka gabaci Adam
-
Yaya asalin mutum yake?
21659 2012/07/25 TafsiriLittattafan riwaya da na tarihi sun tabbatar cewa dan adam wanda ke kan doron kasa bai kasance an same shi daga Habilu da Kabilu ba, shi dai an same shi daga dan Annabi Adam ( amincin Allah ya tabbata
-
Shin da wacce mahanga Kur’ani ke kallon mutum? a matsayin wanda yake yin zalunci da jahilci, ko kuma halifan Allah a bayan kasa?
11156 2012/07/25 Tafsiri1- Kur ani ya yi nuni a wasu ayoyi cewa mutum na da matsayi madaukaki sai dai amma a wani bangaren da mafiya yawan ayoyi yana zarginsa da tare da yi masa gargadi 2-matsayin dan Adam dan Adam na da w
-
menene hakikanin ma’anar salla?
35786 2012/07/25 Halayen AikiSalla daukakace ga duk mai san daukaka, ita ce hanya kai tsaye ba tare da shamaki ba, domin ita ce ganawa da ubangiji. Kamar yadda ya zo a Kur ani mai girma cewa hakika ni ne ALLAH wanda ba wani ALL
-
Me zancen Allah Madaukaki yake nufi da cewa: “Yayin da za a tayar da dabbobi”? To shin za a taro dabbobi ne domin a yi musu tambaya?
12376 2012/07/25 Tsohon KalamMa anar tayarwa a luga da kuma a ma ana ta shari a: A ma ana ta luga taro yana nufin a tattara abu waje daya, amma a yaren shari a, yana nufin Allah zai tattara halittu domin ya yi musu tambaya su ba
-
Saboda me aka halicci Iblis (shaidan) da wuta?
15835 2012/07/25 Tsohon KalamTabbas Allah mai tsarki da daukaka mai hikima ne ta kowace fuska, sannan dukkanin ayyukansa ya yi su ne bisa asasi na hikima ta karshe, to doron wannan asasi dukkanin samammu Allah ya halicce su ne a
-
mene ne hadafin halittar dan Adam
17006 2012/07/25 Tsohon KalamAllah madaukaki shi kansa samuwa ce da ba ta da iya ka ta ko wane bangare kuma y atattara dukkanin wani nau I na kamala kuma samar da halittu tana nufin koraro da baiwa da ni ima kuma hakika allah mad
-
A yayin da aka ce: hakika Kur’ani daga wajen Allah tata’la ya zo, me ake nufin da wannan? Shin wannan yana nufin abin da ya zo daga wajen Allah ta’a la shi ne abin da Kur’ani yake kunshe da shi ne kadai ko kuma lafazozin sa da kalmominsa (furucunsa) ma daga wajen Allah ta’ala suka zo?
7807 2012/07/25 Ilimin Kur'aniHakika maganar cewa Kur ani daga wajen Allah ta ala yake zai yiwu a yi bayani a kan ta ta bangarori daban daban kuma maganar na da ma anonin masu yawa masu zurfafan ma ana, kuma ko wacce daga cikin wa
-
An lura da cewa Kur’ani mai girma shi ne mu’ujizar cika makin Manazannin Allah, to meye fuskokin gajiyarwar (kalu balen) da ke akwai a cikinsa?
15820 2012/07/25 Ilimin Kur'aniAn ambaci fuskokin gajiyarwar ( kalu balen ) da Kur ani mai girma ya yi wadda zai yiwu na ambaci uku daga ciki: Ya gajiyar ta bangaren yare da bayani Ya gajiyar da fuskacin abin da ya kun
-
SHIN WAJIBI NE A JI TSORON ALLAH KO KUMA A SO SHI?
16325 2012/07/25 Halayen AikiGwamuwar jin tsoron Allah da kaunarsa, a wasu lokutan kuma kaunarsa kawai, dangane da Allah ba wani al amari ba ne da yake bako, domin shi ya cika dukkanin bangarorin rayuwarmu, amma saboda tsananin b
-
mene ne mahanga Kur’ani a kan halayen musulmi na zaman lafiya zakanin su da sauran mabiya addine?
16068 2012/07/25 Tafsiri{ Zaman lafiya tsakanin mazahabobi } na daya daga cikin fikra ta asali a musulunci ayoyi da yawa sun zo cikin Kur ani mai girma ta fuskoki daban daban, a bayyane suna yin nuni da hakan { zaman lafiya
-
yaya masu tafsiri suka fasara Kalmar ku bugi matanku a cikin ayar nushuz?
12948 2012/07/25 TafsiriA cikin koyarwar musulunci, mata suna da matsayi na musamman, ruwawoyi na manzon Allah da a imam [ a. s ] sun yi bayanin a kan hakan. Ya zo a cikin ruwayoyin mu cewa mata salihai tushe ne na alkhairi
-
Wane ne za a yi la’akari da cewa har yanzu yana gwagwarmaya da shedan, kuma ta yaya?
10481 2012/07/25 Halayen AikiLalle shi shedan daidai gwargwardon yanda ya zo a cikin Kur ani yana da zarafin da zai iya salladuwa a kan dukkanin yan Adam face bayin Allah nan da aka tsarkake. Su wadanda aka tsarkake, su ne wadann
-
Mene ne hukuncin wasa da tsintsaye a musulunci?
8876 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aShi wasan a kan kansa ba haramun ba ne, sai dai idan yakan cutar da mutanen da ke kusa ko na nesa kamar makoci yakan samu hukunci daban kamar yadda malamai masana tunanin dan Adam suka fada cewa ya ka
-
mene ne bambanci tsakanin Dabi’u da Ilimin Dabi’a?
17920 2012/07/25 Halayen Nazaridabi u a luga jam I ne na kulk dabi a/hali/al ada. Gamammiyar ma ana saboda kasancewarta al ada ko hali mai kyau ko mummuna. Amma Akhlak dabi u a cikin istilahi ma anarsa malaman akhlak sun ambaci m