Taskar Amsoshi(MPANGILIO WA KIMAUDHUI:مبانی شیعه)
-
shin ahalissunna sun canzama ayoyin gadir da zuka zo a cikin kur'ani wuri?
14600 2012/11/21 Tsohon KalamMafiya yawa na masu fassarar kur ani daga bangaren sunna da shi a, sun tafi akan cewa; الیوم یئس الذین jimlace wadda tazo tsakanin aya ta ukku ta suratul ma ida dan haka acin ilimin nahawu bata da muh
-
kashe yaro matashi da annabi halliru (a.s) ya aikata ba tare da yaron ya aikata wani laifi ba, shin wannan aikin bai sabama sunnar Allah ba? taya za a iya bayyana shi?
73860 2012/11/21 TafsiriDaga tarin ayoyi da ruwayoyi da kuma tafsire zamu iya anfana da cewa a cikin lamarin kisan kai da annabi halliru ya aikata wato kashe yaro matashi, ba ya aikata hakan bane domin son rai da fushi ba, s
-
Idan wasiyyin Annabi tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi an san shi tun farko, to me ya sa Annabi rataya mas'alar wasiyya da mas'alar amsawar su da amsa kiran Annabi?
13638 2012/09/16 Tsohon KalamMatafiyar shi a game da abin da ya shafi Imama taken rairayu a matsayin cewa mukami ne kuma baiwace ta Allah Allah madaukakin sarki Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gare shi ne ka
-
Don me ya sa Imam Ali (a.s) ya sanya wa ‘ya’yansa sunayen halifofin da suka gabace shi, tare da kuwa sabawarsa da kin sa gare su?
12416 2012/08/27 Tsohon KalamIdan muka koma wa tarihi da littattafansa zamu ga cewa Abubakar dan Ali dan Laila yar Mas ud assakafi, da Umar dan Ali dan Ummu habib, da Usman dan Ali dan ummul Banin ( s ) , dukkansu ya yan Imam Ali
-
Shin wace hanya ko salo zan bi wurin yin wa’azin addini?
13714 2012/08/15 Sirar Ma'asumaiWa azi yana nufin isar da sakon Allah ( s.w.t ) zuwa ga jama a. Kasantuwar sakonin Annabawa a dunkule abu guda ne, sannan sakon Fiyayyan Annabi ( s.a.w ) na masamman ne, da ya zo da nufin shiryar da b
-
A wace huduba amir ya yi maganar maganar danniyar da aka yi masa a halifanci har sau uku da danganen hukuncin zuciyarsa?
11462 2012/07/26 Dirayar HadisiAmir ya bayyana tare da bayani wannan cikin huduba ta uku a nahj da aka sani da shakshakiyya, kamar yadda ya zo daga cikinta amma wAllah ( SW ) i ya sanyata inda a karshe yake cewa faufaufau ( haihata
-
Shin hadisin da ke cewa “duk wanda ya mutu ba shi da bai’ar imamin zamaninsa (Imaminsa) ya yi mutuwar jahiliyya” daga manzo (s.a.w) yake kuwa?
8791 2012/07/26 Tsohon KalamBai a na da bangarori biyu, mai bai a ( sauran mutane ) da wanda ake yi wa bai ar ( wato su ne manzo ( s.a.w ) da imamai ( a.s ) ) . Tare da cewar manzo ( s.a.w ) shi ne hujja kuma shugaba, don haka s
-
Shin ruwayar tashi daga Iran a karshen zamani abin la’akari ce (akwai kuwa)
8342 2012/07/26 Dirayar HadisiDuk litattafan Shi a da sunna sun hadu kan cewa bayyanar imam mahdy ( AF ) wata saura zata share fagen zuwansa ( bayyanarsa ) zai zama ma abocin bakaken tutoci a wannan saura su ne masu shimfide alama
-
An samu hadisi daga imam Ali(a.s) cikin littafin anwarul mush’a’een, da ya yi magana game da masallacin jamkaran da dutsen khidr, shin wannan ruwaya ingantacciya ce da za a iya gasgata ta kuma za’aiya sata cikin mu’ujizozin Imam Ali (a.s)?
13336 2012/07/26 Dirayar HadisiBama musun yiyuwar wannan ruwaya kai tsaye sai dai wannan ruwaya ba a cika samunta ba sai a litattafan da suka yi nisan zango da zamanin amirul muminin ( a.s ) nisanda mafi karanci shi ne shekara dubu
-
SHIN CUTAR DA NANA FADIMA ZAHARA’A (a.s) SHI YA SA TA YI WASICIN RAKATA DA JANA’IZARTA DA DADDARE, BATARE DA AN SANAR DA JAMA’A BA ?
10029 2012/07/26 Sirar Ma'asumaiBabgare biyu; Shi a da Sunna duka sun ruwaito cewa hakika Zahra a ( a.s ) ta fuskanci cutarwa bayan wafatin Babanta ( s.a.w ) , da hakan ya fusatar da ita. Haka nan ya zo a ruwayoyi cewa ta yi wasiya
-
SHIN YA HALASTA A RADA WA JARIRI SUNA MUHAMMADU YA’ASIN (YASIN) ?
9419 2012/07/26 Sirar Ma'asumaiDangane da rada sunan ( Ya asin ) akwai zantuka da aka ruwaito da ke nuna rashin yardar Imamai ( a.s ) , game da amfani da sunan ga mutane. Kan hakan za mu iya kawo ruwayar da Imam Sadik ( a.s ) , ya
-
MENENE ISNADIN TSINUWA DARI DA GAISUW DARI A ZIYARAR ASHURA?
11238 2012/07/26 Sirar Ma'asumaiDangane da yadda ake karanta ziyarar Ashura ga wanda baya da lokacin karanta gaisuwa ko tsinuwa daya-bayan-daya, to zai iya karanta ziyarar ta wata fuska kuma ya samu ladan. An ruwaito daga Imam Hadi
-
WADAN NE BAITOCI NE ABBAS YAKE RERAWA A LOKACIN DA YA ZO DIBAN RUWA?
10820 2012/07/26 Sirar ManyaMayaka yayin mubaraza a zamanin da su kan yi amfani da wani zaurance ( don shaida juna ko ba da sako a tsakaninsu ) don haka su kan rera baitotocin waka don samar da karfin gwiwa ga mutanensu da rauna
-
Shin abin da ake fada game da kafy cewa ya kunshin kadan daga hadisai ingantattu da ababan yarda gaskene kuwa?
7631 2012/07/25 Maruwaitan HadisiMa aunai da magwajai da kulainy ya kawo basuyi daidai da hadisin ba sai dai ta kebantane da hadisan da ya samo har ma da aka tauye kawai, bawai yana nufin wannan awon ya hau kan kowane hadisi ba domin
-
Mene ne ra’ayinku dangane da wilayar imamai ma’asumai (a.s) a kan mumini?
6982 2012/07/25 Tsohon KalamDAGA AYATULLAHI MUKARIMUSH SHiRAZY ( MZ ) E imamai ma asumai ( a.s ) suna da wilayar da Allah ( s.w.t ) ya sanya musu da wacce shari a ta sanya musu duk gaba daya a kan muminai ; sai dai cewa ita
-
Macece alakar dake tsakanin imamanci da tauhidi? a cikin hadisin silsila ta zinare?
14214 2012/07/25 Tsohon KalamDaga cikin abin da za a iya fahimta daga wanan ruwayar shi ne cewa, isa ga matsayin tauhidi, yana isar da mutum zuwa ga mukami na kariya da masuniyya, kuma isa ga wanan mukamin bazai yiwuba, idan ba a
-
Ta yaya za a iya fassara da tawilin hadisin da ya zo daga Imam Sadik (a.s) wanda yake nuna cewa duk wata fitowar fafatawa, tun kafin lokacin bayyanar Imamul Hujjah (ajjalal lahu ta’ala farajahush sharif) sababi ne na bala’i da wahalarwa ga Imamai da yan Shi’a. ta yanda wannan hadisin zai dace da juyin yuya hali na Musulunci (fito na fiton da ya kai ga kafa jamhuriyar musuluci a Iran).
17738 2012/07/25 Dirayar HadisiDa farko dai: Hakika wadannan gungun ruwayoyin, ko dai sun zo ne a saboda ( Takiyya ) , ko kuma don wani lokaci ne na musamman, wanda babu wani amfani, ko tasiri, na yin juyin juya hali ta yin amfan
-
Duk da yawan hadisai wadanda aka ruwaito daga Imaman nan biyu wato Imamul Bakir da Imamus Sadik (a.s). amma duk da haka ba a rubuta su cikin littafi guda daya mai cin gashin kansa ba?
14781 2012/07/25 Dirayar HadisiIdan muka yi duba a nutse, a kan irin lokutan da wadancan Imamai guda biyu ( a.s ) suka yi rayuwar su, za a fahimci dalilin da zai sa zai yi wuya a samu daman rubuta hadisansu cikin wani littafi na mu
-
Me ya sa batun isma da biyayya ga imamai (a.s) da masu da’a bai samu gurbi ba kuma ba a tattauna batun ba zamanin imam Ali (a.s) da imam Hasan (a.s) kamar yadda aka yi a zamanin imam Sadik (a.s)?
7850 2012/07/25 تاريخ بزرگانZancen isma da biyayya ga Imamai Ma asumai ( a.s ) an tattauna a kansu tun zamanin Manzon Allah ( s.a.w ) . Sai da zamanin Imamu Sadik ( a.s ) ya bambanta da sauran zamuna nan sauran Imamai ( a.s ) .
-
mu mun yi imanin cewa dole ne ma’asumi ya zamanto ya baranta daga duk wani nakasu na zahiri da na boye. Bisa la’akari da haka shin hadisan da ke magana a kan gajertar Imam Ali (a.s) sun kuwa inganta?
9132 2012/07/25 تاريخ بزرگانDomin mu yi bayyanin madu in, zamu yi zance kan mas alar ta bangare uku: Shin abin da aka ruwaito dangane da gajertar Imam Ali ( a.s ) haka ne ko ba haka ba? Idan har ya ingata shin gajerta a
-
Me ya sa ‘ya’yan imamu Husain suka girmi ‘ya’yan imamu Hasan (a.s)?
6349 2012/07/25 تاريخ بزرگانWannan ba wani abin mamaki ba ne, domin ba wata hujja ta al ada da ta hankali da ta hana ya yan kani su girmi ya yan wa, mussam idan ya zamana tazara tsakanin yan uwa biyun ba mai yawa ba ce kamar yad
-
shin Imamul hujja a tsibirin bamuda yake zaune?
15323 2012/07/25 تاريخ بزرگانDalilin da ya sa wasu mutane suka yi ammanar cewa Tsibirin Bamuda shi ne mazaunar Imamu Mahdi ( a.s ) , gani suke Tsibirin Bamuda shi ne Jazijrayul Khadra a . Bisa kaddara cewa Jaziratuk Khadra a ita
-
Na karanta a cikin nahjul balaga cewa Imam Ali (akwai sanda ya taba ce wa wani bakawarije “kai wawulo” ma’ana maras hakora! Shin ya kyautu wannan tozartawa ta fito daga amirul muminin?.
13593 2012/07/25 تاريخ بزرگانKa iya samun wani mutum yana kokarin cin mutuncin wani da yake adawa da shi ko ta hanyar bata masa rai da tsawa da tada hankali. To shi Musulunci yana ba da damar ramuwa, watau ramuwar gayya . Sai dai
-
Ida mutum ya yi wa mace wakilci a auren mutu’a amma bai gaya mata yawan sadakin da mudda (tsawon lokaci) ba, shin auren ya inganta kuwa?
10579 2012/07/25 Hakoki da Hukuncin Shari'aAkwai amsoshi daban-daban tsakanin fatawoyin malamai kamar; AYATULLAHI KHAMNA IY ( MZ ) ; Idan ta wakilta shi a kan komai hatta a sadaki da mudda babu matsala mutukar an cika sauran sharudda k
-
Shin Dukkan Hadisan Da Suka Zo Game Da Mas’alar Auren Mutu’a Karbabbu Ne?
16150 2012/07/24 Dirayar HadisiAure Mai Tsayayyen Lokaci Sunna ne daga Cikin Sunnonin Musulunci, Wanda Halaccinsa ya zo A Cikin Alkur ani Mai Girma, Kuma Wannan Sunnar ta Gudana A Lokacin Manzon Allah Mafi Girma ( s.a.w ) da Lokaci
-
Me ake nufi da Kalmar Rayuka, wadda ta zo a cikin Ziyarar Ashura? “Aminci ya Tabbata a gare ka ya Baban Abdullah da Rayukan da suka Sauka a Farfajiyarka”
13187 2012/07/24 Dirayar HadisiAbin da ake nufi da Kalmar Rawukan da suka sauka a Farfajiyarka su ne Shahidai, wadanda suka yi Shahada tare da Shugaban Shahidai ( A.s ) a Filin Karbala. Wadannan su ne Dalilan da suke Tabbatar da
-
shin labarin da ake cewa annabi ba ya barci har sai ya dora kansa a kan kirjin fatima ya inganta?
52124 2012/07/24 Dirayar Hadisikafin mu Amsa wannan tambayar yana da kyau a san cewa, su ruwayoyi gaba dayansu, za a iya kasa su kashi biyu, kashi na farko, anace musu ingantattu masu karfi Akwai kuma wani kashin na ruwayoyi, wadan
-
Mece ce alamomin bayyanar Imam Mahadi (a.s)?
26673 2012/07/24 Sabon KalamBahasi kan alamomin bayyanar Imam Mahadi ( a.s ) yana daga bahasosi masu zurfi da wuya ta wata fuska wacce tana bukatar karanta dukkan ruwayoyin da suka zo game da haka, sai dai abin da aka fahimta da
-
Ta fuskacin abin da ya zo a tarihi akwai bayanin faduwar hukumomi da dauloli wata rana, to shin wannan dokar tarihin ta shafi hukumar Imam mahadi (a.s) ko kuwa?
8005 2012/07/24 Sabon KalamWannan lamarin ba zai yiwu ba ga hukumar duniya ta Imam Mahadi ( a.s ) saboda dalilin faduwar wadancan hukumomin yana komawa zuwa ga zaluncin wadannan hukumomin ko kaucewarsu ga asasin adalci, ko kuma
-
Duk da kasancewar Zahara (a.s) ta bar wannan Duniyar a lokacin da take da Karancin Shekaru ne, ba ta yi tsawon Rayuwa ba, a Bangare daya ke nan, a Daya bangaren kuma Hadisan da aka karbo daga wajenta ba su da yawa, gashi ta yi shekaru goma na Yaranta, to, ta yaya za a iya suranta cewa ta kai irin wannan matsayin da irin wannan darajar?
A takaice dai mene ne ya taimaka mata, Alhali tana yarinya mai shekaru goma sha takwas, ta kai matsayin da yake dai dai da na Annabawa ne, wasu irin kamala take da su har ta cancanci wannan matsayin? Don Allah a bamu amsa mai gamsarwa.
7711 2012/07/24 Tsohon KalamBa shakka cewa Kur ani ya bayyana a Fili cewa Annabi Isa ( a.s ) an ba shi Matsayi mai Girma Alhali ma yana cikin Tsumman Goyo: sai Ta yi nuni a gare shi sai sukace ta yaya zamu yi Magana da wanda yak
-
Shin Hadisin da ke cewa: ” Abubakar ya haife ni sau Biyu” wanda aka ruwaito daga Imam Sadik (a.s) Ingantacce ne? in ko haka abin yake, to yaya za a yi da Jumlar Kalmomin” Tsatso masu Daukaka, da Mahaifa Tsarkaka, ” wacce ta zo a kan Ma’asumai (a.s) kawai a kebance?
10715 2012/07/24 Tsohon KalamDaga cikin Jimillar Akidun Shi a Imamiyya Isna Ashariyya, shi ne cewa su Imamai Ma sumai ( a.s ) ya wajaba su zamo Tsarkakku ne daga Dukkan wasu Sharri, da Sabo. Abun da aka Ambata kuma a cikin wann
-
ta ya ya annabi Sulaiman (a.s) bayan mutuwar dan shi ya zamanto ya na rokon mulki da shugabanci, amma imam Husain (a.s) bayan mutuwar dan shi sai ya ce: ya Ali bayan ka wannan duniyar ba ta da wani amfani?
28058 2012/07/24 TafsiriDuk da cewa zancen annabi Sulaiman ( a.s ) ya na hikaya ne na daukakar matsayi da kuma yakini da Sulaiman ya ke da shi zuwa ga rahamar Allah marar karshe wanda ba za ka hada da sauran mutane ba, amma
-
shin Allama Majlisi na daga cikin wadanda suka habaka Daular Safawiyawa, kana mai yaba wa mahukuntanta?
6291 2012/07/24 تاريخ بزرگانDangantaka tsakanin malaman Shi a da mahukuntan daular Safawiya da ma mahukunta na wasu dauloli da nufin raunana Shari a ba ne. Dalilan yin hakan su ne samar da mamora da kyakkyawan manufa ga al umma
-
Mene ne Dalilin wilayar Ma'asumai (a.s)?
12662 2012/07/24 Tsohon KalamAna iya tabbatar da Wilaya da jagorancin ma asumai ( a.s ) a cikin madogarar dalilai hudu na shari a da ya hada da Littafi, Sunna, Hankali, Ijma . Dukkan malaman Shi a kalmarsu da maganarsu ta hadu